Wakokin Mamman Shata 2023

wakokin mamman shata 2023, áudio mp3 shata todas as músicas
ExoticApp

Baixar Wakokin Mamman Shata 2023 APK

Avaliação 4
Categoria Música E Áudio
Nome do pacote wakokin.shata7
Downloads 5+

Descrição do Wakokin Mamman Shata 2023

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce take kawo muku wakokin babban kuma shahararren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce a koda wane lokaci kuma kowanne zamani ake yayinsa.

Wanna manhaja kouce app yana da matukar saukin amfani a koda yaushe, kawai ka sauke wannan app na mamman shata a kan wayarka ka fara amfani dashi a koda yaushe kuma a ko ina.

kuma a cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, a duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki.

aplicativo cikin wannan zaku samu sanannun wakokin shata kamar orin su: gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu dai sauransu duk a cikin wannan app na wakokin shata.


domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, a kwai kwarewa akan sana'a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Dr. Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al'umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa .

Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al'umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr.

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har também conhecido como zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina.

1. Lami Shagamu
2. Lafiya Zaki
3. Gagarabadau
4. Ramin Mugunta
5. Gumina Nake ci
6. Sarkin Kabira Na Galadima
7. Wuli Dan Tijjani
8. Kudi Akashesu
9. Bashar Dan Musa
10. Mamman Da
11. Yan Arewa Kubar Barci
12. Idi Dan Usman
13. Na Tsaya Ga Annabi
14 Ummarun Ciroma
15 Ummarun Piza
16. Widi Dan Usman
17. Toran Giwa Sule Dan Korau
18. Sule Jikan Korau
19. Habibu Fari
20. Mamman Aruwa
21. Sidi Hotiho
22 Allah Jikan Abubakar Tafawa
22 Ciroma Dan Shehu
23. Mai Bauchi Sulemanu
24. Bello Galadiman Katagum
25. Malam Babba
26. Gadar Gayan
27. Kai Yan Yara
28. Widi Dan Salgare
29.Idi Dan Usman
30. Yan Arewa Kubar Barci
Tarihin Mamman Shata
dr mamman shata
dr mamman shata áudio
vídeos dr mamman shata
alhaji mamman shata
tarihin dr mamman shata
canções de áudio mamman shata
Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* músicas mp3 do álbum wakokin shata
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata 100 - Todas as Músicas
* Wakokin Shata 50+
* Wakokin Shata Todas as músicas
* Mamman Shata
* tarihin mamman shata
* Música Wakokin Shata
*wakokin shata dukka
* DAN KWAIRO mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Áudio de Wakokin Shata
* Wakokin Dan Kwairo MP3
* wakokin sarkin taushin katsina
* sababbin wakokin hausa 2022
*wakokin hassan wayam mp3
* aplicativo tsofaffin wakokin hausa
* wakokin alhaji shehu ajilo

Mostrar
Baixar Android APK
Atualmente, o download do Wakokin Mamman Shata 2023 APK não está disponível. Por favor, prossiga para baixar da Google Play Store.
Google Play
Obter da Play Store
1. Clique em "Obter da Play Store"
2. Baixe o Wakokin Mamman Shata 2023 da Play Store
3. Inicie e aproveite o Wakokin Mamman Shata 2023

FAQ do Wakokin Mamman Shata 2023 APK

O Wakokin Mamman Shata 2023 é seguro para o meu dispositivo?

Mostrar
Sim, o Wakokin Mamman Shata 2023 segue as diretrizes de conteúdo do Google Play para garantir o uso seguro no seu dispositivo Android.

O que é um arquivo XAPK e o que devo fazer se o Wakokin Mamman Shata 2023 que baixei for um arquivo XAPK?

Mostrar
XAPK é um formato de extensão de arquivo que contém um arquivo APK separado e outros arquivos de dados (como arquivos de recursos adicionais para jogos grandes). O objetivo do arquivo XAPK é permitir que os arquivos de dados do aplicativo sejam armazenados separadamente antes de instalar o aplicativo, para um gerenciamento e transmissão mais eficientes de aplicativos grandes. XAPK pode ajudar a reduzir o tamanho do pacote de instalação inicial do aplicativo. Normalmente no celular, os usuários precisam instalar o aplicativo instalador XAPK primeiro, e depois instalar o arquivo XAPK pelo aplicativo Aplicativos específicos podem ser encontrados no seguinte link: https://apkpure.net/br/how-to/how-to-install-xapk-apk E no computador, basta arrastar e soltar o arquivo para o emulador Android LDPlayer;

Posso jogar Wakokin Mamman Shata 2023 no meu computador?

Mostrar
Sim, você pode jogar Wakokin Mamman Shata 2023 no seu computador instalando o LDPlayer, um emulador de Android. Depois de instalar o LDPlayer, basta arrastar e soltar o arquivo APK baixado no emulador para começar a jogar Wakokin Mamman Shata 2023 no PC. Alternativamente, você pode abrir o emulador, procurar o jogo ou aplicativo que deseja jogar e instalá-lo a partir daí.

Recomendação